Fil'azal Romantic Love Story


     

                  FIL’AZAL 


    

  (Romantic and love story)


SAADATUBINTUABDULLAHI✍🏽(Writer of Kyautar Allah) 


Bismillahirrahamanirrahim🤲🏼

AlhamduLillah am back again. 

Free page1

*Kaduna state, Malali GRA Sani Sami Close.*

A hankali yake sakkowa daga kerarriyar matattakalar benen, kafafuwannan nasa fari karr kmr a lashe kai bakace ya taba taka kasa bama da kafafuwan nasa,.



 Yayinda lallausar hannunsa me kama da lambun farar Audiga yake rike da wayoyinsa guda biyu, daya kirar Samsung dayar kirar Iphone X. Yanada kudin daze rike wayar billions of naira , sbda shidin ba karamin me rufin asiri bane, ubangiji ya masa Arziki sosai fiye da tunanin me karatu, Arziki irin wanda ya gajesa a gun mahaifinsa Sarki jikan sarki. Kwata-kwata shi ba mutum bane da duniya ke gabansa, hasalima duniyar bata masa dadih, a kullum in zaka kalli fuskarsa Zakasan kawai rayuwa yake a duniya amma Sam bayajin dadinta, Daka kallesa dole Zakasan yana cikin Jarrabawar rayu. Sanye yake da wani danyen boil light ash color , irin ligt dinnan sosai. Boil din me sheki da tsantsi, dinkin riga da wando. anyi masa dinkinne irin na dattako, wato de dinkin manyan mutane, yayinda aka kewaye wuyar rikar jikin nasa da wani siririn aiki baki mara hayaniya, irin na manyan mutane. A yadda naga boil din nasa na sheki ya tabbatarmin da dolema zeyi tsananin tsada,. Kansa sanye da black din huta wadda tasha zanen aiki irin na zamani, aikin hannu ce hular ammafa irin wadda turawa sukayi Aikin danni ban taba ganin hula me kyau irin ta kansa ba. Lallausar fararen kafafuwansa sanye da black shoe me kyau dagani shoe din bame nauyi bane, Sam shi bayasan abubuwa masu nauyi shiyasa yana tsananin san boil yard ba kasafai ya fiye mu’amala da shadda ba sbda tana masa nauyi , Sam besan harkar hayaniya, saboda shi mutum ne da bayasan abinda ze takurasa, sbda yanada tsananin Jin zafi, a bedroom dinsa kusan AC uku garesa, manya-manya, baya iyayin bacci in AC be ratsashi ba, duk inda yake shiga akwai AC a gidansa, hatta da corridor dinsa akwai AC, Kitchen AC, toilet AC, matansa sam basa iya jimawa in suka shigo part dinsa sbda tsananin sanyi kai kace a cikin frij kake, ko a cikin ruwan teku. seshi din daya saba zama yake iya zama. Kuma ba wani jiki bane dashi, bashi da kiba kuma shi ba siriri bane, irin mazannan ne masu cikar zati da cika ido amma Sam bashi da kiba, sede yanada kirar karfafa,. launin fatarsa irin launin ruwan fari ne, ga farar fata ga Hutu AC to AC, Innalillahi wa’inna ilaihirraju’un! Wayyo Kyau!! , jikinnan luwai-luwai, kamar ataba jini ya bulbulo!, tako ina a jikinsa luf-luf yake da Gashi musammanma hannayensa da kafafuwansa yanada Gashi zara-zara tamkar akama a kitsa.. Yanada tsananin kyau, kyaun da harshena baze iya misaltasa ba, dogo neshi sambal ba gargad’a, yanada Dara-daran idanuwa, luhu-luhu, yayinda idanuwan nasa suka kansance a kullum sanye cikin farin siririn glass, medical glass, sometimes be cika gani kwarai ba inba glass a idonsa, musammanma in da daddare. Yanada dogon hanci yayinda yakeda madaidaicin baki, yanada kasumba, madaidaiciya, bakaramin kyau kasumbar ta kara masa ba Ainun, ya d’an manyanta amma hakan be girgiza tsananin zallar madarar kyaunsa ba, kyaune ya hadu da Hutu da kudi. , a kallah ze Kai 50yrs. Amma Inba an gaya maka ba baka isa ka gano hakanba, shekarun nasa sun buya a cikin kyaunsa da hutun dake tattare dashi, kai inka gansa ka rantse da Allah cikakken balarabe ne, saboda kyaun nasa ya wuce shahara, kyaun nasa yayi ratsa-ratsa da imanina, bantaba ganin tsarin halitta irin nasa ba, lafiyayyen namiji azahiri ga cikar zati kai dagani dole zakasan inside zeyi girman jarumar. (BURA)


      A hnkli ya gama sakkowa daga upstairs din. , yayin da cikin sassarfa yake tafiya amma inka kallesa zakasha a hankali yake tafiya yanada tsananin sauri, wato yanada zafin nama, ba kasafai ake iya binsa a jere ba in suna tafiya da mutane, sbda yanada sauri, abunka da dogon Namiji. Se zuba kamshi yakeyi, na perfumes dinsa masu tsananin tsada, yanasan kamshi, yana kashe kudi kwarai a kan turaruka sekace mace, in takaice muku yafi wata macenma San kamshi shifa Sam baya mu’amala da datti ko kazanta, yanada tsananin tsafta ta fitar hankali. A hankali ya sauke idanuwansa kasa ya kalli dankareren watch din dake manne a tsintsiyar lallausar tubus din hannunsa wanda ke cike da suma. dai-dai watch din hannun nasa ya buga karfe goma da minti asirin na safe,Adai-dai lokacin kuma wayarsa kirar samsung ta dau rurin bukatar agaji, Ya duba yaga lambar Dreva dinsa ne kuma babban Amininsa tin Tala-Tala Malam Abdullahi wanzan. Dagawa yayi ya kara a kunnensa, ba tare da yace komi ba. Daga cikin wayar aka fara magana “Ranka ya dade JAROOD har yanzu baka fito ba,,,Gashi Giwar sarki nata kirana..” (mahaifiyar Jarood kenan ita ake kira da giwar sarki) dan guntun numfashi yaja hadi da langwabar da Kai ya danyi jim for some seconds kana yace “Ganinan fitowa insha Allahu…” malam Abdullahi Dreva wato wanzan Yace cikin girmamawa “Allah fiddoka lafiya ranka ya dade, fari me farar Aniya dogo tsayuwarka tafi tsayuwar gajeru dubu, Allah ya ja ranka dan tsarki jikan sarki, yarima me jiran gado, tureka se Allah yayi, kai kainuwa ne ba a shukakaba sede akaga fitowarka…” wani guntun murmushi yayi , me dauke da siririn sauti, yayinda kirarin Wanzan ya bashi nishadi, ya jinjina kai kana Ya amsa da Amin daga bisani ya katse wayar. Direct ya nufa kofar dazata kaisa part din Hajiya Zulaihat wato uwar gidansa kenan ta Auren saurayi da budurwa Yana tafe yana bin ko ina da kallo a gidan, gidan ya tsaru iya tsaruwa, babu abinda babu a ciki na morewa rayuwa, komi na duniya ubangiji ya basa, sede yanaji a ransa Ina ma za a kwace komi na more rayuwa a bashi abu daya Rakk daya rasa a rayuwarsa, Wato martabarsa da kimarda ta d’ana miji, lokuta da dama shida kansa yanajin ya tsani kansa, Amma yazeyi da jarrabawa,. 


   Tsayawa yayi cak dai-dai tsakiyar babban falon hajiya Zulaihat. Ya juya ya kalli ko ina, komi yaji, kama daga kan kujerun falon zuwa komi da komi Army green ne and nude color, tako ina adon sarautane a falon nata. komi ya tsaru an narka Dukiya damkam a falon nata. Kallon ko ina yakeyi amma Sam hankalinsa be kam abinda yake kallo, kyakyawar zuciyarsa fal tunani tunani, nan take yaji wani siririn hawaye ya wanke masa kunci, cikin hanzarin ya zare glass din idonsa ya goge hawayen da hannunsa, hadi da saita kansa, yaja numfashi me tattare da rashin jin dadih a can kasan zuciyarsa. Ganin be ganta a falonba ya nufi bedroom dinta, daman yasan mawuyacine ya ganta a falo a wannan lokacin, yasan war haka time din bacci tane. A hankali ya tura handle din kofar bedroom din-nata yajisa a bude dan haka yasa Kai bakinsa dauke da sallama. Yana shiga Dakin beyi wata-wata ba ya kara Karfin Sanyin AC din dakin sbda ya masa kadan. tana jinsa tayi kmr batasanma ya shigo ba dayayi sallama ma Ciki-ciki hajiya Zulaihat dake kwance kan dankareren gadonta ta amsa,. Komi na dakin army green ne and nude color, Green ne favorite color din JAROOD, dan haka komi na gidan akwai green. Kasancewar dakin akwai haske kadan , hakan ya bawa JAROOD damar ganinta kwance. “Mace har mace …” ya fadi a ransa hadi da binta da manyan idanuwansa, masu kashe ruhi, da zukatan masu imani. Ta dago da kyar ta masa kallo daya ta dauke kai a zuciyarta tace “a zahiri kmr namiji nan ko duk a banza ba amfani, bura kamar lagwani a cikin kerosine,….” A hankali JAROOD cikin takunsa me fitar da Sirrin kyau ya karaso gefen gadon da take kwance ya zauna d’an nesa da ita, shi Sam baya zama kusa da mace sbda koya zauna kusa da ita bejin komi, Sam-Sam shifa wlhi bayajin sha’awar duk wata mace duk kuwa kyaunta da zatinta shi baya gani sam. Tinda uwarsa ta kawosa duniya be taba rike hannun diyya mace ba, inba hannun mahaifiyarsa ba. Tsurrr ya kara tsurawa hajiya Zulaihat din idanuwansa narkakku kmr na masu jin bacci, kallanta yakeyi Amma a kasan zuciyarsa yasan yana tausayin hajiya Zulaikha kuma yana santa, itadin tazama jurau a fagen rayuwarsa. Sam hajiya Zulaihat taki yadda ko ido ta hada dashi itafa gaba daya inta kallesa haushi yake bata, Gashi de ubangiji be ragesa da komi ba a zahiri, yanada cikar zatin daba Kowanne namiji keda irinsa ba, yanada tsananin kyau, kyaun da babu me irinsa a kaf nigeriannan. “nasha bacci kkyi ai?” Ya fadi cikin zazzakar muryarsa, har yanzu se binta yakeyi da kallo tako ina ba inda ubangiji ya rageta tanada manyan duwaiwuka ga manyan nonuwa tinjim tinjim, lintsin-lintsin, gata black beauty skin dinnan nata na Hutu se sheki yakeyi kmr tarwatsa a fresh water. dukda a kalla ta Kai 40yrs amma akwai danyen jini a jikinta kasancewar bata taba haihuwa ba, har yau bata taba sanin d’ana miji ba she’s still virgin durinnan rufe yake ruf. Sanye take da wasu danyen riga da wando pjames masu laushi da tsantsi na bacci , kaf halittar jikinta a bayyane take, duwaiwukannan kmr suyi magana dan girma, tanada shape over, Tana Cikin list din matannan da ake musu lakabi da mata masu Gantsarwa. Tanada manyan nonuwa harma sunso sufi duwaiwukanta girma. babu dan kwali ko hula akanta, hakan ya bani damar ganin sumar kanta. tanada suma madaidaiciya sede Sam baza ace da ita me suma ba, dai-dai na kitsawa take dashi. Tanada diri iya diri amma gaskiya bata da kyau sosai a fuskarta danma akwai kyaun Hutu daya gauraye da zallar kudi anci Ansha an tada Kai dame kyau. Cikin halin ko in kula irin ciki-cikinnan hajiya Zulaihat ta amsa da sassanyar muryarta “idona biyu, ko baccin dare ai ba wani dadih yakeminba balle intayinsa har in kai wannan lokacin…” ta karashe a hasale, Kai kace rufesa da duka zatayi. Ko kallan inda yake batayi ba, tanayin mgnr ta gyara kwanciyarta ta juya fuskarta gefe, ta bashi k’eya. Nannauyar Ajiyar zuciya ya sauke yana juya kalaman hajiya Zulaihat a zuciyarsa, yasan inda ta dosa sam baya neman Karin bayani. Ya kauda maganar dacewa. “Jiya da yau ranar girkikine meyasa bakiso dakina ba? Ko baki da lafiya ne?” Wannan Karan a hasale ta juyo ta watsa masa wani banzan kallo inside tanaji kmr ta tashi ta rufesa da mahaukacin dukan dase takaisa kasa sbda Azabar haushin da yake bata ya isa ya wuce tunani. “ banganeba JAROOD? Kmrya ? Lafiyata lau, kainede mara lafiya,,, innazo dakin naka mezan tsinana maka? Ko kawai jazama Kai wahala? Da daurawa Kai dawainiyya? Sekace Kana tsinanamin wani abun, burar taka ba Aiki takeyi, to mexan maka? Shaawata ba saukemin ita kakeyi ba, dan Allah malam ka kyaleni, Mtwsss! ” Ta karashe dajan guntun tsuki hadi da sake juyawa, sbda matsifar dake cinta a raima ta rasa wani irin bala’i zata masa ta huce. Sam JAROOD beji haushinta ba inda sabo ya saba, ita hajiya Zulaihat sam bata iya danne komi a ranta, kwata-kwata bata da hakuri, haka yake fama da ita a wannan shekarun, kusan 20yrs yau da Aurensu, ko yace tanada hakuri yanzu nede hakurin nata yake nema ya kare, ko yacema ya kare, domin kuwa yanada tabbacin akaf matan duniya baza a taba samun me hakurintaba da juriyarta, musamman yanda yake ganin matan nan na ynzu a hannu-hannu suke, ji suke kamar su wanken durin nasu su bada acı kyauta. Bashi da hakurin jure raini amma duk yana shanye na hajiya Zulaikha, sbda beda abinda ze biyata a duniya. 

Mikewa yayi tsaye jiki ba laka zuciya ba ddh, idanuwansa sunyi narai-narai, ji yakeyi kmr ya daura hannu a Kai ya fasa ihu, inside azabar tukiki zuciyarsa keyi, wlhi abinda yake damunsa baze misaltuba. “Allah ya kyauta…” kawai yace kana ya sake cewa “pls kin samu damar shirya min break?” A hasale ta tashi zaune a tsakiyar Gadon tana fadin “break din me? Tabdijan lallaima! Toh wlhi Bazan iya ba! Bazan iya wahala ba nagaya maka JAROOD… na gaji, na bayama da nayi Allah ya bada lada. Wlhi ni ba yar aiki bace, inde bazaka iya cin abincin masu aiki ba ka barshi, gaskiya, wannan rashin Tausayin naka har Ina, look…” ta karashe Tana gyara zamanta sosai a tsakiyar gadon azabar matsifa nacinta,. Idanuwannan nata sun kuma qanqancewa ga jarabar Shaawah ga matsifa cike da idanuwan, magana takeyi amma durinta ta kasa ruwa kawai yakeyi na zallar shaawah. Jarood ya kara zuba mata ido, yana mamakin yadda ita komi na fada ne agurinta, ko mgnr arziki ya mata seta hasala ta hayayyako masa. idon ta zuba masa masu cike da zallar matsifar shaawah da bala’i kmr tana jiransa daman. Ta nunasa da yatsa se faman jijjiga takeyi yayinda rindim-rindim din nonuwanta ke up and down, daman ba bra jikinta. da ace lafiyayyen namiji ne ke tsaye a gabanta da dole seyaso ya kai musu matsa, sbda sun cika taf suna neman me latsasu, sun kasaita nonuwannata luguiguta kawai suke bukata, ga nipples din sun kuma mikewa sbda shaawar da take ciki, itafa kullum cikin shaawah take. A bangaren jarood kuwa ko kallo basu isheshiba sbda koya kalla bayajin komi, shifa tinda yake a duniyarnan kaf dinsa burarsa bata taba tashiba wai danyaga mace, kullum tananan kwacce luf a Cikin wando, ji yakeyi kmr ma ba burar a jikinsa se yaje wanka yake tunama gabansa na namiji ne. Hajiya Zulaihat taci gaba dacewa, tana mgna Tana lumshe kananun idanuwa na jarabar bukatar burar namiji a gindinta. “ bari kaji JAROOD Nifa wlhi-wlhi-wlhi bazan wahalar banza da hofi ba, ko sallah ai dan lada ake yinta. Nifa Billahillazi bari kaji jarood,? daga yau na sawwake girkinkan bazan karayiba a barma Hajiya Aisha ita taga zata iya ni nagaji, girkin banza, girkin daba abun Arziki, se tsiya da tsiyacewar Asara, se wahalar banza wahalar hofi, ba’a sosama mutum inda ke masa kaikayi, Nifa bari kaji jarood wlhi haushinka nakeji koson ganinka banayi pls and pls kabarni inji da abinda ke damuna...” lumshe ido jarood yayi sbda ya matukar Jin zafin wannan kalmarta ta wai batasan ganinsa! . Shi dande yanada juriya ne amma wlhi damuwar dake damunsa tafi ta-ta, Sam bayajin dadin yadda Gashi ga mace amma be iya mata komi, seya duba ya hangama yaga mata har biyu ya ajiye amma be iya musu komi. tin kafin ya bude idonsa taci gaba dacewa , daman bawai ta tsaya bane kawai ta numfasa ne. “Kai a rayuwarka Bakasan komi ba se sa Aikin banza, se bacci kmr kasaaa, ajema a gabanka baya Aiki kwata-kwata amace kake…aiko shafe shafe, da wasanni da gaban mace ta kawo kayi kou? Amma Sam baka iya ba,,,Bakasan yadda zaka shama mace gabanta ba?se wahalar banza, wahalar hofi aurenka Auren wahala, Auren matsifa Auren bala’i Auren jaza’i Auren mummunar kaddara, shekara ashirin ina cikin wannan jarrabawar, aikin bansa aikin hofi, zaman gidanka zaman Asara zaman bakin ciki, zaman da in yau na fadi na mutu bakin cikin gidanka ne ya kasheni…..aikin banza kawai, toh wlhi nagaji da zaman Aurennan se kace ina Auran yar uwata mace…aikin banza aikin hofi, girkin banza da hofi, bazanyi girkinba wanda nayi a baya ma Allah ya bani lada, nagaji , nagaji da Aikin banza aikin daba lada ba la’ada mtwsss! …” ta karashe Tana kuma jan tsuki, ta mike se ynzu naga tanada yar kiba, sannan gajera ce, sede fa akwai Kaya taf a jikinta na morewar rayuwar dana miji,. Tana mikewa direct ta nufa toilet cikin hanzari, sbda ta gaji da ganinsa, sannan wani qololon bakin ciki ya tokareta tasan in batayi kukaba baza taji sanyi a ranta ba, daman ita macece me saurin kuka. wlhi dabadan umarnin iyayena da tini ta rabu da wannan Auren bakin cikin na JAROOD, wasu lokutan ji takeyi kamarma ta gudu tabar gidan, taje wani guri inda baza Asan inda take ba ta Auri namiji me Lafiyayyiyar bura ya dinga lafta mata kota huce takaicin 20yrs datayi gindinta kumshe a pant, kullum cikinsa pad take ita bame period ba, sbda kawai azabar feelings dake damunta. Tana shiga toilet din tasa masa key, kawai tayi zaman dirshan a kasan toilet din ta fashe da wani irin kuka, ita kadai tasan me takeji, ba karamin cutuwa takeyi ba da Auren Jarood, gata irin matannan ne harijai masu tsananin bukatuwa, kullum se tayi mafarkin ta rabu da jarood ta auri namiji me lafiya. 

Bayan shigarta toilet din. JAROOD dake tsaye yayi shiru, yana kallon gefe guda a dakin, almost 5yrs yana cikin wannan halin da ita, a fari ba haka takeba yanzune ta fara gajiya, kusan 15yrs lafiya sukayi shida ita, Tana ganin girmansa ynzuko ko girman nasama bata gani, sbda becinta. Inda sabo yaci ace yasaba da halin hajiya Zulaihat amma Sam ya kasa sabawa, wasu abubuwan nazuwa masa sabbi. Wasu irin hawaye masu azabar kuna tafasassu masu turiri suka fara safa da marwa akan kuncinsaaa!.,. A rana yanayin kuka fin a kirga musamman in Hajiya Zulaihat ce da girki, ita macece Wacce bata da juriya, bata controlling magana, Sam bata iya danne abinda ke ranta. A wasu lokutan jarood baya ganin lefinta, ai tayi hakuri, hakurima me tsanani, amma de yasan be kamata tadinga gaya masa irin wad’annan kalamanba, kodan darajar girmansa, a banza ya bata 10yrs. da’ace tasan irin kunar da kalamanta ke masa a zuciya data rage musu tsauri garesa. Shimafa abun na damunsa kuma bashi yasama kansa ba ubangijine ya jarabcesa badan yana soba, bashi da yadda zeyi sede hakuri, a kullum yana rokon ubangiji ya sassauta masa wannan jarabawar yasan insha Allahu ze samu sassauci komin Daren dadewa saboda ubangiji maji rokon bawansa ne. Yafi 5mint tsaye kmr mutum mutumi yana kwallah, kana ya ciro wani kyakyawan farin kyalle daga aljihunsa se kamshi yake zubawa ya goge hawayensa. Jiki ba laka ya juya zebar dakin hajiya Zulaihat ta fito daga toilet din bayan taci kuka ta koshi ta wanke fuskarta a zatonta zuwa ynzu ya fice a dakin shiyasa ta fito. Dai-dai yana shirin fita tabi bayansa da kallo, ta saki wani tsuki ciki-ciki, batasan meyasa ba inde tana ganinsa se tayita Jin bakin cikin dake sata dole tayita tsuki, itafa wallahi daza a bata abun bugu zata iya masa bugun tsiya. Dai-dai Ya kai hannunsa handle din kofar dakin yaji fitowarta a hankali ya juyo, ya zubo mata idanuwa, a kallo daya ya fahimci kuka tayi data shiga toilet din, besan meyasa ba yana tsananin Jin tausanta sbda tayi hakuri, hakuri me tsanani dashi ba duk mace bace zata jure, amma ita ta jure saboda umarnin iyaye, shiyasa be tabajin haushinta ba a kan duk kalamanta garesa, Ada batayi masa wadannan kalaman a shekaru biyar dinnan ne ta fara masa wannan kalaman yasan hakurinta ne ya kare, kuma Gashi ba yadda zeyi sbda wannan Auren nasa da ita rabuwarsa zeyi wahala. idon Zulaihat dana Jarood suka sarke cikin na juna, Zulaihat Tayi hanzarin dauke idonta a kansa sbda bata jurar kallonsa eyes to eyes duk rashin kunyarta, sbda idanuwansa nada tsananin kwarjini. , ta karasa drawer din bedside ta zauna ta daura kafa daya kan daya, tana karkada kafa. “Zan fita..” Cewar jarood da yayi mgnr a gajarce murya babu karsashi. “Ina ruwana da fitarka ko inada case da fitarkane ni zulaiha? Me fitar Taka zata tsinana min? Abu daya nasani, nagaji da ganinka a dakina na kosa ka ficemin a daki malam.. mara Amfani kawai!” Ta fadi Cikin tsiwa, tana wani yatsuna baki. Ba tare da JAROOD yace komi ba, amma kalmar ta, ta karshe ta bugesa, inda sabo yasaba. , ya juya ze bar dakin a karo na biyu, ubangiji ne kawai yasan me yakeji a zuciyarsa, samshi daman magana bata wani damesa ba, yanada miskilanci me tsanani irin na yayan gidan sarauta, sannan shi mutum ne me tsananin hakuri da danne abu a rai. “Uhm Daman ka dena wahalar da kanka a banza, dannasan bako Ina zakaje ba se gun neman magani…kayi hkri kawai ka dena wahalar banza saboda alamu ya nuna a haka zaka mutu…” jarood dake niyar fita ya tsinkayo muryar hajiya Zulaihat na fadin wannan kalaman, ba tare daya juyoba ya fice a dakin, wani dumi ya kuma lullubesa na zallar bakin ciki. Dabadan yanada karfin imaniba ya tabbatar da tini ya mutu da bakin cikin duniya. Direct ya nufa dayar kofar dazata kaisa part din hajiya Aisha jiki da zuciya ba laka. Tinda ya sako kansa babban falon hajiya aisha yaji wani kamshi me sanyaya zuciya ya cika masa hanci, se yaji kwatan bakin cikin daya kwaso a part din hajiya Zulaihat ya ragu a ransa. daman ita hajiya aisha yar kamshi ce ba’a rabata da turare ako wani lokaci, domin itadin cikakkiyar yar medugurice kuma cikakkiyar yar duniya ce. Sak komi dake part din hajiya aisha haka yake a part din hajiya Zulaihat hatta da labulayyartama irin na part din hajiya Zulaihat ne, komi nasu iri daya haka Alhaji Jarood ya zuba musu ko ze chanza musu hk yake musu a tare yake musu komi hatta da motocinsu na hawa iri daya ne sak. “Ko ina tsaf-tsaf amma babu flower masu kayata guri…” jarood ya fadi a ransa se kara bin ko ina yake da ido kmr ya warke makanta, a zahiri ni senaga ko ina akwai flowers amma de bansan wani irin flower yake nufi ba bayan wadannan da Nike gani. “Inasan yara, dazan samesu sunfimun kaf dukiyarnan da Nike dashi…” jarood ya sake fadi a ransa, se kuma zuciyarsa tace “Kaida baka da Abunda za Asamu yaran ta sanadinsa? Kama denasa rai da samun yara…ka dauki kaddara, haka ubangiji ya tsara Maka rayuwarka tin FIL’AZAL…” zuciyarsa ke basa wannan shawarwari….. Hajiya aisha ce ta fito daga bedroom dinta, hannunta rike da wayarta, ita ta katse masa , shawarar da zuciyarsa ke basa. Tin shigowarsa taji, domin akwai abinda ke kara yana sanar dasu duk wanda yashigo part din, sannan ita hajiya aisha tasa wani abu da in jarood ya shigo zeyi kara, kara ta musamman. Hajiya aisha nada d’an tsayi kadan tafi hajiya Zulaihat tsawo, sannan batada kiba kmr hajiya Zulaihat, ita hajiya aisha kibarta a kasa take, tanada mulmulallan duwawuka cikakku masu ban shaawa ga duk d’ana miji. Bata da wani kyau a fuska itama harma hajiya Zulaihat ta dan fita kyau a fuska, hancinnan nata d’an dus kmr an dasasa, Gashi tanada wawakeken baki, itama hajiya Zulaihat tanada babban baki amma sede na hajiya Aisha yafi nata girma,. Kwata-kwata ita hajiya Aisharma ko matsakaicin Kyaun a fuska bata dashi, zan iya cewa de ita mummunace ta karshe, qualities dinta daya, tanada mazaunai manya manya, shima dan tana Shan magani ne sukayi wannan uwar girman daman de akwai su ammafa ta kara dana shago, bakace waluk amma sede Tana bleaching na Innalillahi wa’inna ilaihirraju’un, wai Danma akwai Hutu da an samu matsala, ga kirjinnan nata a shafe, se d’an kan nono tsuit ake gani ta cikin riga, kwata kwata bata da Nono, Kasancewar sanye take da doguwar Riga ta bacci red, wadda ta kwanta jikinta ya bani damar kare mata kallo. kanta babu dankwali, amma sede Tanada suma balefi, tadanfi hajiya Zulaihat suma da kadan. Ada tana Karin Gashi seda Alhaji jarood ya taka mata burki shine tadena, ta tsayawa gashinta, bleaching ma dan besan tanayi bane da tini ya taka mata burki, a haka yaganta fara ya aura, beyi tsammanin bleaching take ba, Kodan mashi baya wani kallonta sosai,.Hajiya Aisha nayin 2eyes da JAROOD ta washe wagegen black mouth dinta, labbannan nata baki suduk irin de yadda labban yan meduguri yake, amma ita nata bakin se naga yayi yawa. A kallah hajiya Aisha bazata wuce 33yrs ba amma Ido sekasha kota girma Hajiya Zulaihat sbda gabaki daya zubin tsofaffi gareta, ga bleaching ya cinye mata fata sosai. Tinda ta fito daga dakinta taketa bin jarood da ido Tana sakar masa murmushi irin na shu’uman mata makirai. shima jarood yabita da ido , yayinda fara’arta tasa yaji sanyi a ransa, Gashi data fito yaji wani uban kamshi ya doshesa.shiko a duniya yanasan kamshi ita kuma hajiya Aisha bata rabo da kamshi. Akasin hajiya Zulaikha da Bata da tunani Sena acita dan haka ko kamshinma bata damu dashiba. 

     “Barka da safiya Ranka ya jima, Alhajin Allah…” Cewar hajiya Aisha datayi maganar cikin iya magana, Sam muryarta bata da dadih, hasalima tanada babbar murya amma ta iya sarrafa harshenta, shiyasa A wasu lokutan take zama tauraruwa ga Jarood, Sam baya iya hanata abinda takeso garesa. “Barkade Hajiya Aisha yakike? Bade wata matsalar kou ?” Cikin kissa Hajiya Aisha tace “eh babu ranka ya dade, tako ina a wadace muke a gidanka sede fatan Allah ubangiji ya kara arziki duniya da lahira…, ba abinda zamuce dakai se dumbin Adduah ,,Allah de ya kara maka lafiya…” jarood ya amsa da Amin, çıkın Jin dadih. “Mu karasa ka zauna ranka ya dade, mu karasa dinning dan daganinka kanajin yunwa.…” Hajiya Aisha ta fadi cikin ladabi kamar zata kwanta masa a kasa sbda kissa da kisisina da iya tafiyar da namiji. “Wlhi zan fita ne ina sauri,…daman nace bari in shigo ne in ga lafiyarku..” Cewar jarood daya karashe mgnr yana duba watch din hannunsa, yaga time ya tafi sosai. “Duk muna lafiya ranka shi dad’e Dawisun Hajiya Aisha,,,amma se naga kmr bakayi break ba? Ko kayi de idonane be ganemin dai-dai ba?” Ta karashe da tambayarsa cikin kulawa. “No, amma ba damuwa kawai zan wuce inna fita zanyi break a waje…” marairaicewa hajiya Aisha tayi tace “habade! Kanada mu kuma kayi break a waje? Meye amfaninmu? Gaskiya ka tsaya kayi break ko ba yawa kasa wani abu a cikinka, sbda nasan inka fita be zama Lallai ka tsaya ka kulamin da cikinka ba, nikuma Banasan ka azabtarmin da kanka da yunwa,,,” nande ta dinga kanalnayesa da zancen kulawa, har tasamu ya amince suka isa dinning daman ta shiryama kanta abinda zatayi break dashi sannan tasan daman wasu lokutan a gunta yake break Tana sane da irin rikon sakainar kashin da hajiya Zulaihat kema Jarood ita kam sam bazata iya masa hakanba ko ba komai tana sanshi kuma ga daula Tana Ciki, taci hansin ta wanke dari tasaka. Seda tacika masa ciki taf da abinci, daman tasan yanasan dumamen tuwo shine abinci. Daya fiso yaci da safe, ita ma kuma tanaso sbda shi. Yaci dumamen Tuwon da farfesun kazar hausa, Sam bayacin kazar turawa kazar hausa kawai yakeci tin yana karami har zuwa yanzu, se naman dawisu yanaso sosai,. Se 11:10am ya bar part din hajiya Aisha sbda se jansa da hira takeyi, irin hirarnan ta nishadi har ya cika tumbinsa taf, sannan ta kula baya mood, dan haka shiyasa tadinga jansa da hira har tasamu ya dan saki ta sako hijjabi ta rakosa har compound din gidan, hannunta rike da wayoyinsa, tana masa hira yana murmushi amma fa a zuciyarsa cunkus take bawani armashi. Ba karamin girma gidan garesa ba, kusan get uku ne a gidan kafin suka karaso packing spaces, tako ina gidan ya tsaru , Gashi katoto, se shuke-shuke tako ina ga wasu part part wanda shi kansa me gidan be taba shigarsu ba. Ma’aika maza se garzayowa suke suna zubewa suna gaidasa, a kallah ma’aikatan dake gidan maza sunfi su dari. sbda shide namiji ne me masa gyara part dinsa, sbda hajiya Zulaihat bata gyara masa, se hajiya Aisha ke gyara masa tasa masa turaruka, shima se ranar girkinta, inko ba ita ke girkiba bata zuwa part dinsa, se tayi luf a dakinta tayita wayace wayacenta, daga ita se ubangiji sukasan dawa take wannan wayar, Gashi kullum wayarta na hannunta, ko ajiye waya batayi seda babban dalili, 24h takeyi a daki tana waya, wayar daseta kule a bedroom dinta take yinta.




                  FIL’AZAL 


  (Romantic and love story)


SAADATUBINTUABDULLAHI✍🏽(Writer of Kyautar Allah) 


This book is 1k 08101626484. 


Free page2

Seda ta rakosa har bakin motarsa dazasu fita a ciki. yayinda motocin dake jere a packing space din sukeda Yawan gaske, duk iya bin kwakwabina nakasa kirga motocin dake packing space din, yawansu yayi daga-daga da brain dina. Inada tabbacin acikin motocin akwai Wacce ba’ataba hawanta ba. Abu daya na iya ganewa shine Yawancin motocin dake packing space din duk green da White se black, whites da black’s din basufi a kirga ba. hakan ya kara tabbatarmin da yanasan green arayuwarsa. Tin kafin su karaso Malam Abdullahi wanzami ya isa inda suke, ya zube ya fara kwararoma JAROOD da hajiya Aisha gaisuwa. Kin amsawa JAROOD yayi , sede ita hajiya aishar ta amsa cikin isa, tanada mulki sosai, yan aiki nashan wahalarta, inda suke samun matsala kenan da JAROOD, Akasin hajiya zulaikha ita Sam bata da wulakanta d’an Adam, kuma ita yadace tayi wulakancin sbda ita jinin sarauta ce, bayan haka kuma daga gidan masu Arziki ta fito,akasin hajiya Aisha wadda tafido daga gidan malam shehu, bahaushe yace dan talaka be iya samun guriba. hade rai JAROOD yayi yana kallon malam Abdullahi wanzan wanda yasha manyan kaya da nadin buzaye, hakan ya tabbatarmin dashi cikakken buzu ne, baka ganin komi a fuskarnan tasa se farar fatar idanuwansa kawai, ganin çıkın idanuwansa ya tabbatarmin dashidin ba yaro bane, Akalla ze iya kai 65yrz abunka da jikin buzaye sam baza kace yayi wannan shekarunba sannan yana tare da manyan mutane yanacin Arziki, shi kansa daka kallesa zakasan baya çıkın wahala yana çıkın daula jikinnan nasa ya kwanta luf-luf. “Baba banace maka dan Allah kadena tsugunnaminba, daga yau yazama rana ta karshe dan Allah ka girmeni ni yadace in dinga tsugunno maka bakai ba…” Cewar JAROOD dake mgnr rai abace, yafi sau akirga yana cema malam wanzan wato wanda yake kira da Baba yadena tsugunno masa amma sam yaki denawa,. Ganin ransa yabaci yasa Wanzan mikewa cikin hanzari hadi dacewa “Allah ya huci zuciyarka ranka ya dad’e, baza akaraba…” hajiya aisha tayi caraf ta amshe da “Ai dole ne ya tsugunna maka ranka ya dad’e saboda shima ai yasan matsayin ba daya ba…” wani wawan kallo JAROOD yabita dashi nan da nan kuwa ta shiga hayyacinta tayi kasa da kanta. “Agurinkine matsayinmu ba daya ba, agurin ubangiji ba wanda yafi wani, se wanda yafi tsoronsa, wallahi matsayin Baba agurina ya wuce tunaninki, dan haka kar in kara Jin maganar nan abakinki…” JAROOD ya karashe mgnrsa da muryar gargadi, idanuwansa nakan hajiya aishar. Hajiya aisha ta matukar jin zafin yadda JAROOD ya wulakantata agaban wanzan, daman itafa wallahi tincan ta tsani malam Abdullahi wanzan, ko anguwa zataje bataso JAROOD yace shi ze kaita, gaba daya ta tsanesa, bata taba tsanar wata halitta kmr shi ba aduniya, ta rasa dalilin dayasa ta masa wannan muguwar tsanar, amma ta danganta hakan da yanayin yadda JAROOD ke tsananin sanshi ya basa mukamin dakosu matansa be basu wannan mukaminba. Da Anyi magana kuma yace wai tinda yataso yaganshi Agidansu , tin Malam Abdullahi wanzan nada 7yrs yake tare da iyayen JAROOD A Agadez , kuma yakema mahaifin JAROOD me girma sarki hidima, har JAROOD ya girma ya mallaki hankalin kansa yazamana bashi da wani babban abokin dayafi Abdullahi wanzan, agidansu aka koya masa tuki, har yazama dreva din JAROOD yanzu, kuma babban Amininsa yafi kowa sanin waye JAROOD, ko iyayen JAROOD basusan wani abu akan JAROOD ba yadda Abdullahi wanzan yasani, iyayen JAROOD suna tsananin san JAROOD hakan ne yasa suke san Abdullahi wanzan. “Bazan karaba insha Allahu Ranka yadade…” Cewar Hajiya Aisha data danne bacin ranta ta fadi hakan cikin kwarewa a kissa. Batare da JAROOD yabi takanta ba sbda ta bata masa rai, ya mika hannu kawai ya amshi wayoyinsa a hannunta,. Wanzan ya amshi wayoyin a hannunsa shima beji dadin yadda JAROOD din yayıma matarsa ba agabansa. Suka isa gaban dankareriyar motar dazasu fita da itan sabuwa dal kalar green se sheki takeyi tana walwali me kashe ido. Tasha bakin glashi. Wanzan na kokarin bude masa gaban motar JAROOD da kansa ya bude yashiga sam baya zama abayan mota inde malam din kejansa sede yazauna agaba saboda tafiya suke suna hira shida babban Amininsa. “Adawo lafiya ranka ya dade…Allah ya tsare…” Cewar hajiya aisha daketa sadda kai tanaso ta wanke lefinta. Ciki-ciki JAROOD ya amsa da “Ameen..” malam wanzan ya rufe masa kofar, ya zagaya ze nufi gefen dreva hajiya aisha ta watso masa wani kallo na kiyayya tanaji yanace mata “Semun dawo ranki ya dade…” ta masa banza ta juya ta nufa part dinta, tana tafe tana tsuki tana fadin. “Dreva yafi matanka na sunnah inba JAROOD ba an ina ake wannan gangancin… Mtwsss Allah de ya kyauta…” tana tafe tana matsifa ita kadai harta shige part dinta.


Malam wanzan yashiga yaja motar daman a kunne take Sbda AC, inde zasu fita toh se an kunna motar tayi kusan 30mnt akunne Se AC yayi sanyi a motar sosai, sbda Malam wanzan yafi kowa sanin yadda JAROOD kesan sanyin AC, ada malam wanzan inya Tuka JAROOD a mota na tafiyar 1H se yayi zazzabi saboda mugun sanyin dake Cikin Motar, tin be saba ba, yanzu ya saba da sanyin AC din. Yaja motar suka fice agidan motar yan sandan dake tsaronsa nabiye dasu abaya. JAROOD ya kalli malam wanzan daketa tuki cikin kwarewa da nutsuwa ya matukar iya tukin mota, se sanyin AÇ kawai ke aiki a motar da kamshin turaruka, turarukan dake gaban motar sunfi kala goma, duk malam wanzan ne yasiyesu yasa sbda yasan JAROOD nasan kamshi. “Yanzu Ina zamu?” JAROOD ya jefoma Malam wanzan tambayar. “Zamu fara zuwa gün Giwar sarkine, takosa taganka wlhi ranka ya dade…takanas fa saboda kai tazo kasar nan…” (Se yanzu na fahimci har yanzu hausa bata gama ratsa malam wanzanba, dole dayayi magana ka fahimci shi ba cikakken bahaushe bane) 

JAROOD yayi murmushi yace “Nima nakosa in ganta nasan saboda taganni tazo kaşar ai…” malam wanzan yace “Ana ma magana…Ai ranka yadade Giwar sarki na tsananin sanka najima banga soyayyar uwa da d’aba kmr Soyayyarka da Giwa, Allah de yasa ku rabu lafiya…” JAROOD ya amshe da “Amin ya Hayyu ya kayyum…” JAROOD yaci gaba dacewa “in muka bar gidan Amour (Love) Ina zamuje?” Malam wanzan ya juyo ya kalli JAROOD kana ya maida hankalinsa ga tukinsa yana fadin. “Kasan inda zamuje mana ranka yadade, koka manta in tuna maka?“ JAROOD ya numfasa yace “Aah ina sane, amma gaskiya baza muje ba…” malam wanzan yasake juyowa ya kalli JAROOD akaro na biyu yace “Saboda me ranka ya dade ?” Cikin gajiyawa JAROOD yace “Wallahi nagaji, nagaji da yawon neman maganinnan, wasuma da muke zuwa gunsufa ba malaman addini bane wallahi ni ganinsu nakeyi kamar bokaye, gaskiya Ina tsoron kada garin san neman lafiyata in bace ga hanyar ubangijina, kaga in tashi a tutar babu ba duniya kuma ba lahira, wlhi inajin tsoron Allah baba…” malam wanzan ya jinjina kai yana me nazarin kalaman JAROOD kana yace “hakane ranka ya dade, ka kwantar da hankalinka, duk wanda zamuje gurinsu senayi bincike an tabbatarmin da malamaine na Allah da Annabi Muhammadu SAW, bawai bokaye ba…wasu kuma masu bada maganin gargajiya ne…” JAROOD ya amshe da “Amma kuma shine ka kaini gün wanda yasani na Auri Hajiya Aisha dasunan za asamu waraka inna Aureta? Kaga watoma yasan gaibu kenan, Gashi kuma ba nasara, ubangiji na kuma nuna mana bawanda yasan gaibu seshi, kuma ba wanda ya isa ya bani lafiya Se ubangijin daya jarabceni da wannan ciwon, dan Allah mu hakura mu Fawwalawa Ubangiji komi wlhi dogaro ga Allah ya isar min komi kawai na hakura…” JAROOD ya karashe mgnr yana kwantar da seat 💺 din dayake ya d’anyi baya kadan, se sauke ajiyar zuciya yakeyi yayinda yakeji kmr zuciyarsa zata kone saboda zafi da tukikin da take masa, maganganun hajiya Zulaikha kawai ke yawo a kogon zuciyar tasa. Cikin tattausar lafazi malam wanzan yace “Ranka ya dade dan Allah kabari muci gaba da gwadawa inaji ajikina wata rana za a dace, kuma ubangiji yaga zuciyarmu muna rokon lafiyarka agaresa kuma muna neman magani, shi dakansa yace katashi in taimakeka, Allah yafimu sanin kanmu, ba haka Aka haifekaba yi maka Abunnan Akayi, marasa imanine suka maka wannan mugun sihirin, ka kwantar da hankalinka ranka ya dade mun tsaida Allah daya munsan ze temakemu insha Allahu wannan problem din ze zama labari, amma fa semun dage da Adduah kuma da neman maganin , kafin ubangiji ya sauke cuta saboda san da yake mana seda ya sauke mana maganinta,, insha Allahu Aski yazo gaban goshi dan Allah ranka yadade karka Sare karfin guiwarka nima kasaremin tawa…” JAROOD daketa sauraransa kuma yana tunano maganganun hajiya Zulaikha. Yanaso yasamu lafiya saboda bejin dadin abinda hajiya Zulaikha ke masa Gashi ba halin yasaketa, sbda mahaifinta yace duk randa tarabu da JAROOD toh tsinuwarsa ta tabbata agareta kuma karta sake ta Tunkaro masa gida. “Shikenan Baba Allah ya tabbatarmin da Alkhairi…” Cewar JAROOD. Malam wanzan yaji dadin abinda yace ya amshe da “Yawwa kokaifa yallabai, Amin ya Rabbih… wallahi nasan me kakeji ranka ya dade ga mata har mata ka tara Amma baka basu wutaaaa..” JAROOD yayi dariya yace “Babana kuma Aminina…” malam wanzan ma dariyar yayi yana Cewa “Eh mana ai gaskiya nafadi ka tara kaya ba injin, amma insha Allahu kwanan nan Injin ze fara aiki…” JAROOD ya amshe da “Amin ya Rabbih Allah ya amince…nida Kaifa baba marabar kadan ce…” JAROOD ya karashe maganarsa yana kwashewa da dariya çıkın zolaya , inde suna tare da Malam wanzan se yaji Rabin damuwarsa ta gudu. Malam wanzan ya bushe da dariyar shima yana fadin . “Gyan-gyan nake jina ai yanzu gashima harna Ajiye y’a, nayima Giwar sarki takwara…” JAROOD yayi dariya yace “Au namanta fa, amma yar taka nawa take koni da haihuwa nakeyi ai da yanzu nahaifi wadda tafita wallahi…” cikin barkwanci suke maganar. Malam wanzan daketa dariya har yanzu yace “Tinima kuwa ranka ya dade, da kyar nasamu Nima wallahi, in baka mantaba kusan mata goma sha biyu na Aura muka rabu duk basu haihuba sbda matsalar daga gareni ne, se yanzu ubangiji yasa dana Auri wannan matar tawa ta karshe Nasamu na haifa y’a daya shekararta goma sha hudu yanzu, kaga komi ai hikimar ubangiji ne akaina ma yakamata kaga ishara, duk gun me maganin da mukaje cewa akeyi bazan taba haihuwa ba, asibitocin daka kaini da kanka har kasar waje sunfi akirga,,, Kagani se yanzu ubangiji yabani haihuwar, kaima inaji ajikina zan dauki d’anka a hannuna insha Allahu…” JAROOD ya jinjina kai yayinda yakejin dadin hirar tasu yace “Allah ya nunamin randa zan hau duri inyi sukuwa…” JAROOD ya fadi ko kunyar malam wanzan beji ba sbda Amininsa ne sun Saba irin wannan maganar. Malam wanzan ya kuma kwashewa da dariya kana ya amsa da “Amin ai kai daga ganinka bazaka ragama duri ba… Yanda kake labcecennan ai nasan itama Gimbiyar labceciya ce…” JAROOD da nishadi ke kwance Akan fuskarsa yace “Ai nida Kaina innaje wanka Abarnan nabani tsoro innaga girmanta, kai kaga Abaaa lafceciya…Kai Allah ya ragema Aya zakiii…” malam wanzan yasake dariya yace “Wannan Ayar kam da zakinta…wannan inta mike yaya kenan, Inka shiga gunnan Yanda yakeda mugun dadih da ruwa-ruwa kamar fadama ai inaga seka kusa kashe yar mutane..” JAROOD ya tashi zaune yana dariya yana fadin “Sekace de wani Mugu…Amma nide inaso ka fassaramin yadda gun yake da dadinnan da kullum in muna magana seka fadi gun nada dadih nifa ko shaawah baya bani…” malam wanzan yace “Ai duk yadda zan gaya maka dadinsa baza gane ba nan gaba da kanka zaka gayamin yadda kaji dadin nasa, Kaiii inka fara sukuwa agunnan zakaji kamar karka fito sbda dadinsa…Kabari kawai lokaci na nan zuwa…” JAROOD daketa murmushi yace “Allah ya tabbatar,” malam wanzan ya amsa da “Amin….” Suna tafe suna hirarsu ta nishadi har suka iso Anguwar sarki inda gidan Sarki yake sauka inyazo Nigeria a kaduna. Babban gida ne wanda ya amsa sunansa tako ina an kewaye gidan da zanen sarauta da adon sarauta yan sanda zagaye da gidan suna tsaron gidan, wannan sarkin ba karabutin sarki bane, sarkine ga Kudi ga Mulki, kuma Gadon sarautar yayi bawai asama yasameta ba, masu abune da Abunsu. Packing motar malam wanzan yayi a babban packing space din gidan. A tare suka fito da JAROOD daga motar, nanfa mutanen dake zagaye da gidan suka fara zubewa suna miko masa gaisuwa yanata binsu yana amsawa cikin safin fuska. Yafi karfin 30mnt a waje yanata amsa gaisuwar ma’aikatan wadanda ke sanye da irin kayan da ma’aikatan gidan sarauta kesawa. Da kyar JAROOD yasamu ya nufa part din mahaifiyarsa, gidan babba ne sosai girmansa ya wuce lissafina. Allah-Allah JAROOD yakeyi ya isa falon nata domin yayi ido biyu da mahaifiyar tasa. Nanma yanata cin karo da maaikata abunka da gidan sarauta. Afalon mahaifiyarsa yahadu da Jakadiyar mahaifiyarsa hajiya sabuwa tsohuwa ce amma ba sosai ba sbda tana cikin hutu. Suka gaisa da JAROOD ya tambayeta “Awani Falo Giwar sarki take?” Jakadiya ta amsa masa da “Tana falon sama, tinda ta tashi daga bacci da asubahi tayı sallah yau bata koma bacci ba sbda tanaso taganka…” murmushi JAROOD yayi hadi dacewa “Okay…” ya nufa Saman ita kuma jakadiya ta nufa hanyar fita daga falon. Ko ina ya tsaru da kayan alatu ado iri daban-daban na gidan sarauta, se kamshi kawai ke tashi tako ina domin itama Hajiya Fatima batason kazanta tanasan kamshi agunta JAROOD yagaji san kamshi. Da sallama yashiga falon nata wanda ya tsaru yaji luntsuma-luntsuma din kujeru na alfarma kalar Ligt brown,. Wata farar mace na hango gishingide akasan carpet ta tada hannunta da tin-tin irin na sarauta, sauratarma ta mutanen Agadez. kyakyawa ce sosai dukda ta manyanta amma hakan be hana bayyanar tsananin kyaunta ba, kai dagani kasan itadin cikakkiyar buzuwa ce wadda ta amsa sunanta na buzaye, Sak ita JAROOD ya biyo amma gaskiya yafita kyau, ko alaunin fata ze tabbatar maka dasu ba yan nigeria bane. Tanajin sallamarsa ta amsa ta tashi zaune tasha doguwar rigar Abaya wacce tasha ado tako ina ta daura dankwalin Abayar akanta, wuyanta sanye da sarkar danyen gold da hannayenta. bakaramin amsarta Abayar tayi ba, hancinta zir har baka ga karamin baki, sak de kamarta da JAROOD tanada karamar fuska wato baby face, hutu ya ratsata tako ina, jikinnan kamar ataba jini ya bulbulo, se glowing takeyi Tana shekin kyau da fitar da wani shu’umin siririn kyau, ita bame qiba bace kuma ba siririya bace, babbar macece amma sam bata tsufa ba sbda Akwai gyara irin na yan Niger uwa uba kuma ga Hutu. “Vie moi…(rayuwata)” hajiya Fatima ta fadi da siririyar muryarta cikin harshen French, se murmushi takeyi wushiryarta tasama da kasa ta bayyana yar siririya, Abinda ya rabasu da JAROOD kenan shi beda wushirya amma yafita kyau da farar fata ma duka. Wani irin murmushi JAROOD ya saki na zallar murnar ganinta dajin dadin sunan data kirasa dashi, tin yana karami daman haka takece masa RAYUWATA. ya karaso ya kamo hannayenta yayi kissing kana ya tsugunna ya gaidata da harshen French “Bonjour mon premier amour,(good morning first love)” hajiya fatima tayi murmushi zatayi magana JAROOD yace “Kiyi hausa Amour (Love)…” murmushi hajiya fatima tayi cikin hausarta da bata kware ba, saboda ita cikakkiyar buzuwa ce, tace “Kasan hausar nan da wahala…” JAROOD yace “Da haka zaki Iya Ai Amour..” ta jinjina kai tace “Haka ne…Yana sameku ya JAROOD dina yake da iyalinsa?” Murmushi JAROOD yayi daya ganta dukse taji damuwarsa ta gushe. “Alhamdulillahi Amour, ya gajiyar hanya ya kuka baro Mon Pere?(My father)” hajiya fatima ta amsa da “Lafiya lau yaso mu taho tare amma hakan be samu ba, ayyuka sun masa yawa, baka tambayi su Mardiya da sajeeda ba seka fara da tambayar babanka…” duk cikin rashin kwarewa ahausa take maganar. Mardiya da sajida kannen JAROOD ne su uku kawai mahaifiyarsu da mahaifinsu suka haifa duk suna gidan Aurensu. “Ai daman yanzu zan tambayesu Amour, yasu Mardiya da sajida ya kuma mamana?” Cewar JAROOD da yayi mgnr yana murmushi. Hajiya fatima tadan hade rai sbda mgnrsa ta karshe. “Lafiya lau..” tabashi amsa agajarce. Murmushi JAROOD yayi yafi kowa sanin duk duniya ba wacce mamanshi ta tsana kamar Abokiyar zamanta, wato Amaryarta Hajiya Sadiya. “Yaya jikin naka? Har yanzu Anata Fama ko? Gashi shekaru nata tafiya kwance tashi asarar me rai…” JAROOD ya sadda kansa kasa yace “Ehe wallahi Amour har yanzu anata fama, insha Allahu, Allah ze kawo sauki…” jinjina kai kawai tayi nan da nan yanayinta ya sake sauyawa tace “Wallahi Sadiya tacuceni , ni nasan ita tamaka wannan mugun asirin, duk inda mukaje cewa akeyi itace tayi wannan kullin saboda taga ita bata taba haihuwa ba, seni nahaihu kuma nahaifa d’ana miji, da mata biyu, shine ta kashemin namijin yadda bazaka moruwa, Allah ya isa tsakanina da Hajiya Sadiya, wata shara’ar nida ita se munje lahira…” hajiya fatima ta karashe tana sharar kwallah. Cikin muryar kwantar da hankali JAROOD yace “Ki kwantar da hankalinki Amour, kinga fa ba’atabbatar ita tamin asirinba, ni nadauka jarrabawar ubangiji ne kawai, insha Allah seya yayemin Amour bawanda yasan gaibu se Allah, duk lalube ake Cikin duhu…” humming kawai hajiya fatima tayi tace “kai yarone JAROOD nafika sanin wacece hajiya sadiya ta azabtar dani tin kana ciki ubangijine ya rubuta sena haifeka JAROOD …” JAROOD yace “Haka ne Amour toh Abar masa komi shi yasan yadda zeyi dani…” ya karashe yana kokarin danne damuwarsa saboda yadda yaga mahaifiyarsa nacikin damuwa. “shikenan Allah ya kawo mafita…” hajiya fatima ta fadi, daman ita macece me hakuri da saukin kai. JAROOD ya amsa da Amin. “Wanzan yacemin ansamu wani me maganin kou ?” Hajiya fatima ta jefo masa tambayar. JAROOD ya amsa da “Ehe Amour, amma nagaji da ziryar neman maganinnan…” “Me nema ai baya gajiyawa JAROOD, ka jure insha Allahu wata rana za adace, inata maka adduah bana bacci sbda kai wallahi…yanzu tinda nazo ma tare zamuje gun masu maganin…” Cewar Hajiya fatima. JAROOD yace “Toh shikenan Amour…” sukaci gaba da hira irin ta d’a da uwa çıkın So da kauna. 

Anan gidan yayi azahar tare da mahaifiyarsa sukaci abincin rana, se hira sukeyi taso da kauna, sukayi video call shida mahaifinsa ta wayar mahaifiyarsa. Se wuraren 3;pm suka bar gidan shida Malam Abdullahi wanzan , hajiya fatima taso sutafi tare gun maganin amma JAROOD yaki da kyar yasamu ta hakura bata biyosunba sun rabu Akan ze dawo zuwa dare. 


“Wai har Ina ne gun me maganin?” JAROOD ya tambaya malam wanzan dake driving tin Dazu sunata tafiya har sunyi tafiyar 1H amma basu isa ba. Malam wanzan yana driving yace “Mun kusa isa, ,,” JAROOD yace “Wani irin gurine wannan amma dagani dajine kou ?” Malam Abdullahi yace “Ehe amma ba daji sosai ba, karka damu ranka ya dade mun kusa isa…” cikin gajiyawa JAROOD yace “Wallahi nagaji da zakan motarnan..gaba daya ma nagaji da yawon neman maganinnan…” ya karashe kmr ze fashe da kuka. “Insha Allahu wata rana se labari, kwanan nan zaka hau Aiki kama hajiya babba ciki ka dawo kama hajiya karama ciki…” Cikin kwarin guiwa malam wanzan ya fadi hakan. JAROOD yayi murmushi kawai. Yace “Allah amince …” “Amin..” Cewar malam wanzan. “Inka samu masallaci mu tsaya muyi sallah…” Cewar JAROOD malam wanzan Yace “Toh ranka ya dade…” tafiyar 2H sukayi suka isa wani masallaci acikin gari, sukayi packing da motar securities dinsa. sukayi sallar la’asar suka idar sukaci gaba da tafiya acikin wani kasurgumin kauye dake Cikin zariya. “Tafiya kamar ta barin kasa..” Cewar JAROOD daya gaji da tafiyar, seya kwantar da kujera ya tasar ya rasa ma yazeyi dukya gaji saboda be saba tafiya me nisa ba a mota sede ajirgi. “Mun kusa insha Allahu…” Cewar malam wanzan. Jarood yaci gaba da mita “Ai da kawai jirgi muka hau dakasan da nisa har haka…” Malam wanzan de yayi shiru se basa hakuri yakeyi danya kula yagajine. Seda suka kara tafiyar 20mnt kana suka isa wani d’an karamin gida Awani daji gabaki daya dajin gidanne kawai gida adajin, gabas da yamma bawani gida se wannan gidan, mutanen dake zaune awajen gidan sunyi layi sunfi mutane dari uku, kama daga kan jinsin maza da mata, amma gaskiya mata sunfi yawa sun baibaye ko ina ga manyan mutane tako Ina, anyi packing motoci sunfi motoci dari biyu ata farfajiyar bukkar gidan. “Wani irin gida ne wannan kamar gidan matsafa? Dan duk mutumin dake shuka alkhairi baze baro çıkın gari ba yadawo daji…” Cewar JAROOD daya fadi mgnr yana kallon gidan yana kallon malam wanzan. Malam wanzan ya bude baki zeyi mgna JAROOD yaga wani mutum ya fito daga gidan hannunsa rike da wani jan kyalle irin na tsafi. Haka kawai JAROOD yaji sam hankalinsa be kwanta ba gaskiya. “Gidan bada maganine ranka ya dade bakaga mutane tankanba…” JAROOD ya girgiza Kai yace “Gaskiya wallahi ban yadda da gidannan ba, nan gidan matsafa ne, dagani ba Aikin ubangiji ake shukawa ba a gidannan…ajuya mota kawai ka mayar dani Gidan Amour maza cikin hanzari kafin gari ya fara duhu kasarnan ba lafiya bace da ita…” malam wanzan ya kalli JAROOD yace “Haba ranka ya dade musha wannan doguwar tafiyar kuma kace mu juya? Dan Allah ka fita muje kashiga kagani bawai gidan tsafi bane gidan maganin gargajiya ne, shiga kawai zamuyi nariga naje jiya nakama mana layi yanzu shiga kawai zamuyi…” “wallahi bazan shiga ba… dan Allah mu juya kawai wallahi nagaji , bazan kara dawowa ba gun wani neman magani daga yau wallahi, nariga na hakura…@ JAROOD ya fadi. Malam wanzan yashiga lallaminsa da lallabasa kan yashiga amma JAROOD yayi fır yaki, wanzan yayi-yayi JAROOD ya tubure. Dole suka juyo da motar suka dawo kaduna ran Wanzan adagule, sam ba haka yasoba, yaso ace su shiga su amshi maganin yanaji ajikinsa za adace. Amma JAROOD yaki, hakan ba karamin batama wanzan rai yayi ba. A anguwar sarki sukayi sallar Magriba, awajen gidan kana suka nufa falon Hajiya Fatima atare shida JAROOD, daman Hajiya fatima tanata kiran malam wanzan saboda tasan inta kira JAROOD bezama lallai yana kusa da wayarsa ba, sbda shi ba ma’abocin waya bane, amma yana kiran mahaifiyarsa sede itadin tafiso takira malam wanzan, tafi sabuwa da hakan. amma JAROOD inyaga kiran mahaifiyarsa yana dauka. “Malam ina 

zakaje? JAROOD ya juyo ya kalli malam wanzan ya jefo masa tambayar, ganin yanaya binsa zuwa falon mahaifiyarsa. 



This book is 1k 08101626484.