BELLO TURJI, yana ɗauke da Mummunan Rauni, ɗan shi da Wasu yaran shi Sun sheƙa qiyama




BELLO TURJI, yana ɗauke da Mummunan Rauni, ɗan shi da Wasu yaran shi Sun sheƙa ƙiyama, kamar yadda Majiya mai ƙarfi ta tabbatar Mana,💪


Muci Gaba da Addu'a ƙarshen Azzaluman Nan ya Kusa Zuwa da Iznin Allah, Muna fatan Allah ta'ala ya Taimaki Dakarun Mu akan duk Wani Azzalumi,


An Samu Nasarori da Dama cikin Satin Nan Saidai Muce alhamdulilahi 💪💪

Legit Hausa

Post a Comment

Previous Post Next Post