DA DUMI DUMI: Jami'an tsaro sun cafke Shehun TikTok bisa zargin yiwa Jaruma Ummi Shehu ƙazafin zina
Legit Hausa-
0
DA DUMI DUMI: Jami'an tsaro sun cafke Shehun TikTok bisa zargin yiwa Jaruma Ummi Shehu ƙazafin zina a cikin wani bidiyo da ya wallafa. Masu karatu me zaku CE?