INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN: Allah Ya Yi Wa Jami'ar Ƴar Sandan Da Ta Musulunta A Satikan Da Suka Gabata Rasuwa.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN: Allah Ya Yi Wa Jami'ar Ƴar Sandan Da Ta Musulunta A Satikan Da Suka Gabata Rasuwa.

Sunanta Naomi Isah babbar jami'ar Hukumar Ƴan Sandan Najeriya. A watannin baya ta karɓi addinin musulunci kamar yadda abokan aikinta su ka bayyana, cikin ikon Allah ta koma ga mahaliccinta jiya. 

Allah ya jiƙanta ya gafarta mata

Legit Hausa

Post a Comment

Previous Post Next Post